Kasashen da za ka iya kai wa ziyara ba tare da takardun bisa ba
Ga masu bukatar zuwa kasashen ketare, a matsayin ka na ‘Dan Najeriya akwai wasu kasashen da za ka iya shiga ba tare da takardun biza ba. Daily Trust ta kawo jerin wadannan kasashe da kuma adadin dadewar da mutum zai iya yi kafin ya mallaki takardun izini.
Daga cikin wadannan kasashe akwai:
1. Barbados (Watanni 6)
2. Cambodia (Wata 1)
3. Dominica (Kwanaki 21)
4. Haiti (Watanni 3)
5. Iran (Bisa a nan-take)
6. Siri Lanka
7. Timor-Leste (Kwanaki 30)
8. Bangladesh (Bisa a nan-take)
9. Micronesia (Kwanaki 90)
10. Nauru (Bisa a nan-take)
KU KARANTA: Ribar da Arewa ta samu a farkon mulkin Shugaba Buhari
11. Palau (Bisa a nan-take)
12. Vanuatu (Kwanaki 30)
13. Tuvalu (Kwanaki 30)
14. Samoa (Kwanaki 60)
15. Fiji (Watanni 4)
16. Benin
17. Burkina Faso
18. Burundi (Kwanaki 30)
19. Cape Verde (Bisa a nan-take)
20. Mauritius (Kwanaki 30)
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa tare da mu.
Ga masu bukatar manhajar mu na Azumi a wannan wata mai albarka sai a bibiyi wannan shafi https://fb.gg/play/ramadan_ramadan
Asali: Legit.ng