Labaran duniya

Labaran duniya Zafafan Labaran

Kasashe 7 da 'yan Najeriya zasu iya ziyarta ba tare da biza ba
Kasashe 7 da 'yan Najeriya zasu iya ziyarta ba tare da biza ba
daga  Mudathir Ishaq

Mafi tsafta a Nahiyar Afirka, Kasar Rwanda ta zama masaukin baki da yan kasuwa. Bayan fama da kisan mummuke na yakin shekarar 1994 da kasar ta fuskanta, kasar ta sama canji sosan gaske. Yan Najeriya masu fasfo zasu iya samun biza