Shugaban ƙaramar hukumar Maradun a jihar Zamfara ya ce ’yan bindiga sun ƙona mutum 12 da ransu har lahira na iyalin wani mafarauci a ƙauyen Gidan Taba.
Shugaban ƙaramar hukumar Maradun a jihar Zamfara ya ce ’yan bindiga sun ƙona mutum 12 da ransu har lahira na iyalin wani mafarauci a ƙauyen Gidan Taba.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Mun ji cewa Masanan Duniya sun sa ranar da maganin Coronavirus zai fito. Ana tunanin sai karshen shekarar 2021 za a iya samun maganin da zai warkar da COVID-19
Fiye da mutane 700 ne suka gamu da ajalinsu bayan sun kwankwadi barasa a matsayin maganin annobar Coronavirus a kasar Iran, domin a tunaninsu giya tana maganin
Mun ji cewa wadanda su ka murmure tsaf daga COVID-19 a Legas sun kai 138. Wannan na nufin kusan 20% da su ka kamu da Coronavirus a Legas samu damar warkewa.
Ana cigaba da maida Almajirai Jihohin da su ka fito saboda annobar COVID-19. Jihohi su na ta kokarin maida Almajirai gidajen Iyayensu. Gombe ta shiga layi.
Kwanan nan aka raba gardamar wanda ya fi zama gwani na gwanaye tsakanin Lionel Messi da Cristiano Ronaldo. Sir Alex, Arsene Wenger, dsr sun bayyana zabinsu
A Ranar Juma’a Hukumar ICPC ta tattara gidaje, da makarantun tsohon Jami'in JAMB. ICPC ta karbe gidajen Dibu Ojerinde bayan an gano kadarorinsa sun yi yawo.
Dazu nan wuta ta ci gidan man NNPC ana tsakiyar fama da annobar COVID-19. Gobarar nan ta barke a wani gidan man NNPC da ke Unguwar Ogba ne a cikin Garin Legas.
Gwamnatin kasar Senegal ta ciri tuta a tsakanin kasashen nahiyar Afirka a fafutukar da take yin a yaki da annobar Coronavirus ta hanyar amfaninda sabbin kirkire
Gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da yin fatali da dokar hukuncin kisa a cikin dokokin hukunce hukuncen ta, amma ga wadanda suka aikata manyan laifuka yan kasa
Labaran duniya
Samu kari