Kungiyar PBAT Door-to-Door Movement ta Tompolo za ta je kamfen tallata Bola Tinubu jihohi 8, ciki har da Jigawa, Kebbi da Zamfara, daga 9 zuwa 14 ga Nuwamba.
Kungiyar PBAT Door-to-Door Movement ta Tompolo za ta je kamfen tallata Bola Tinubu jihohi 8, ciki har da Jigawa, Kebbi da Zamfara, daga 9 zuwa 14 ga Nuwamba.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Hukumar UNICEF ta bayyana cewa ba makarantu ne ya kamata a ke hana budewa duk sadda annobar Korona ta barke. Sun bayyana danasaninda za ai na rufe makarantu.
Bayan kama shi, Matashin ya amsa cewa shine ya hallaka iyayensa da sauran mutanen gidansu tare da jagorantar 'yan sanda zuwa wani wuri a yankin Mai Mahiu inda
Mayweather ya bayyana bidiyoyin kasaitaccen gidansa na kimanin £8,000,000, wanda yake da wasu manya-manyan wuraren wanka tare da garejin motocin da akalla zai.
Wata kotu a Turkiyya ta yanke wa wani malamin addini mai masha'a da mata hukuncin shekaru 1,000 a gidan kaso. An yanke masa hukuncin bayan kama shi tsundum.
Aliko Dangote ya yi gagarumar rashi bayan kamfaninsa ya sullubo a NSE. Dangote ya gangaro daga Attajirin Duniya na 106 zuwa 114 bayan dukiyarsa ta dawo $17.5.
Legit.ng ta rawaito cewa shugaba Buhari ya bayyana cewa a cikin shekarar nan, 2021, za'a kawo karshen kungiyar Boko Haram tare da neman 'yan kasa su tallafawa
Mahukunta a kasar India sun fara shirye-shirye domin jarrabawar 'kimiyyar shanu' da za a gudanar a kasar baki daya a wata mai zuwa. Wannan shine yunkuri na baya
Jama'a suna ta tambaya ko wanene mutumin da ya sha gaban kowane Attajiri arziki a 2021. Elon Musk, Mutumin Afrika da ya tare a Amurka, ya zarce kowa dukiya.
Elon, mai kamfanin Tesla ya sha gaban Jeff Bezos ya zama mutumin da ya fi kowa arziki a duniya kamar yadda kafafen watsa labarai na Amurka suka ruwaito. Musk ya
Labaran duniya
Samu kari