Gwamnatin Tarayya na neman sabon bashin dala miliyan 500 daga Bankin Duniya. Kudin da ake so a karbo aro a Mayun 2027 ya hau Naira biliyan 650 a yau.
Gwamnatin Tarayya na neman sabon bashin dala miliyan 500 daga Bankin Duniya. Kudin da ake so a karbo aro a Mayun 2027 ya hau Naira biliyan 650 a yau.
Netanyahu ya yi gargadin cewa haɗin gwiwar jam’iyyun adawa da Larabawa zai iya ruguza Isra’ila, yayin da ake shirin kafa sabuwar gwamnati bayan zaɓen Oktoba 27.
Kungiyar dake fafutukar kare hakƙin bil'adama ta SERAP ta kai karar shugaban majalisar dattijai Ahmad Lawan da kakakin majalisa, Femi Gbajabiamila, gaban kotu.
'Yan ta'addan Boko Haram sun hallaka sojojin Kamaru biyu a wani hari da suka kai wa sojojin Najeriya a wani yankin jihar Borno a yankin arewa maso gabashin Naje
Ƙungiyar gwamnonin ƙasar nan (NGF) ta bakin shugaban su, Gwamnan Ekiti, Kayode Fayemi sun bayyana cewa baza su zuba ido suna kallo ana neman ganin bayan su ba
Yayin hawa jirgin sama, shugaban Amurka ya ci tuntube har sau uku yana faduwa kasa warwas. Daga bayyanar bidiyon, aka fara zargin da alamun shugaban na Amurka
Wata budurwa ta ajiye iyayenta wasika mai cike da rudani. Ta shaidawa iyayenta cewa, ta gudu tare da saurayinta yayin da take bankwana garesu a wasikar ta ta.
Rahoton da muka samu daga NBS Television ya nuna cewa Shugaban kasar Tanzania, John Pembe Magafuli ya riga mu gidan gaskiya. Mataimakin shugaban kasa Samia Sulu
Majalisar zartarwar ƙasan nan ƙarƙashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari sun amince da aikin gyaran matatar man fetur ɗin dake Patakwal kan maƙudan kuɗaɗe.
Shugaban kasar Nigeriya mejo janar Muhammadu Buhari ya radama wata sabuwar hanyar fita daga birnin Abuja sunan takwaransa shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufu
Shugabar hukumar kula da ingancin abinci da kwayoyi ta kasa ta bayya na cewa korona na kashe mutane saboda haka be kamata a dakatar da rigakafin Astrazeneca ba.
Labaran duniya
Samu kari