Sharif Lawal
8041 articles published since 17 Fab 2023
8041 articles published since 17 Fab 2023
Shugaba Bola Tinubu ya ce nasarar Najeriya a kotun ICC kan kamfanim Sunrise Power ta tabbatar da cewa ƙasar ba za ta amince da zarge-zargen neman cin moriyar ta ba.
Jaruma finafinai, Toyin Abraham, ta musanta cewa tana cikin kwamitin yaƙin neman zaɓen APC na Legas, tana mai cewa ta janye daga harkokin siyasa.
Jagoran jam'iyyar NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayyana cewa ya ƙi komawa APC ne saboda ba ya son Najeriya ta koma tsarin siyasar jam’iyya ɗaya.
Saudiyya ta ƙi ƙara wa Najeriya kason mahajjatan 2027, inda aka bar adadin a 50,000, yayin da hukumar NAHCON ta ce wa’adin cike bayanai bai canja ba.
Jam’iyyar ADC mai adawa ta gargadi ’yan Najeriya kan rahotannin zargin saye da karɓar katunan zaɓe na PVC daga jama’a a wasu sassan Arewacin Najeriya.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya gargadi masu son saka jari kada su yi amfani da kuɗin makaranta ko su sayar da gidajensu domin sayen hannun jari.
Kashim Shettima ya fayyace cewa kalamansa kan gwamnonin Arewa shida da suka goyi bayan Tinubu sun shafi siyasar kafin zaben fidda gwani na 2022.
Wasu mutanen mazabar Kaduna North sun kai ƙorafi ga NDLEA kan zargin shan hodar iblis da ake yi wa Bello El-Rufai, inda suka nemi gudanar da bincike mai zaman kansa.
Omoyele Sowore ya musanta rahoton da ya alakanta shi da shawarwarin haɗa ’yan takarar shugaban ƙasa domin samar da ɗan takara guda na adawa a 2027.
Sharif Lawal
Samu kari