
Sharif Lawal
5663 articles published since 17 Fab 2023
5663 articles published since 17 Fab 2023
Tankokin yakin Isra'ila sun bude wuta kan Falasdinawan da suka je wurin karbar abinci a zirin Gaza. An samu asarar rayuka sakamakon wutar da sojoji suka bude.
Firaministan kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya bukaci mazauna birnin Tehran na kasar Iran da gaggauta ficewa yayin da ake ci gaba da kai hare-hare.
Ministan harkokin waje na kasar Jamus, ya bayyana cewa kasashen Faransa, Birtaniya da Jamus sun shirya zama kan teburij tattaunawa da kasar Iran.
Akwai yiwuwar kasar Amurka na shirin kawo cikas ga kudirin da ke neman a tsagaita wuta a zirin Gaza. Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya zai kada kuri'a.
Shugaban kasar Cote d'Ivoire, Alassane Ousttara ya samu halartar taron majalisar ministoci. An gudanar da taron ne yayin da ake yada jita-jitar juyin mulki.
Kasar Saudiyya ta bayyana ranar da za a gudanar da Sallah karama. Hakan na zuwa ne bayan an kammala duban watan Shawwal na shekarar 1446 bayan Hijira.
Sanata Peter Nwaebonyi mai wakiltar Ebonyi ta Arewa a majalisar dattawa ya fito ya yi magana kan takaddamar Sanata Natasha Akpoti da Godswill Akpabio.
Wnai jirgin sama dauke da mutane ya gamu da hatsari a kasar Amurka. Jirgin wanda yake dauke da mutum shida ya rufto a tsakiyar birni a ranar Juma'a.
Bayan kwashe watanni ana fafatawa a tsakanin sojojin Isra'ila da mayakan Hamas, an cimma yarjejeniya tsagaita wuta a Zirin Gaza. An kwashe watanni 15 ana fada.
Sharif Lawal
Samu kari