
Author's articles







Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya yi martani kan nasarar da ya samu a kotun zaɓen gwamnan jihar. Gwamnan ya buƙaci ƴan adawa su ba shi haɗin kai.

Tsohuwar jarumar Kannywood wacce aka fi sani da Sayyada Sadiya Haruna a TikTok, ta kai ƙarar mijinta G-Fresh ƙara a gaban kotu tana neman a raba aurensu.

An shiga jimamin rashin wani babban basaraken ƙabilar Igbo da ke a birnin Ibadan na jihar Oyo. Basaraken ya yi bannkwana da duniya yana da shekara 74.

Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Ebonyi ta zartar da hukuncinta kan zaɓen gwamnan jihar. Kotun ta tabbatar da nasarar gwamna Nwifuru na jam'iyyar APC.

Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Sokoto, ta sanar da cewa za ta yanke hukunci kan shari'ar zaɓen gwamnan jihar a ranar Asabar, 30 ga watan Satumba.

Jam'iyyar All Progressives Peoples Congress (APC), ta yi ƙarin haske kan N169.4bn da Shugaba Tinubu ya kashe kan tallafin man fetur a watan Agusta.

Ƴan bindiga waɗanda ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai sabon hari a jihar Kwara, inda suka yi awon gaba da wata mata da ƴaƴanta guda uku.

Kotun sauraron ƙarrakin zaɓen ƴan majalisu a jihar Ondo ta soke zaɓen ɗan majalisar jam'iyyar APC mai wakiltar mazaɓar Ileoluji/Okeigbo a majalisar dokokin jihar.

Manyan fastoci guda biyu sun yi hasashen cewa hukumomi za su cafke Peter Obi, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP) a zaɓen 2023.
Sharif Lawal
Samu kari