
Sharif Lawal
5566 articles published since 17 Fab 2023
5566 articles published since 17 Fab 2023
Ministan harkokin yada labarai, Mohammed Idris, ya nuna cewa nan ba da dadewa matsalar rashin tsaron da ake fama da ita a sassa daban-daban na Najeriya.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi wani kazamin artabu da 'yan bindiga a jihar Zamfara. Sojojin sun samu nasarar fatattakar miyagun tare da kwato babura.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya kai ziyarar gani da ido zuwa kauyen Gidan Mantau, inda miyagun 'yan bindiga suka kashe masallata masu yawa.
Jirgin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya iso gida Najeriya daga kasar Brazil. Shugaban kasan ya dawo ne bayan ya ziyarci wasu kasashe na duniya.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun fafata da mafarauta a jihar Neja. Musayar wutar da aka yi tsakanin bangarorin biyu ya jawo an hallaka mafarauta.
Kungiyar 'yan majalisar wakilai na jam'iyyar PDP sun koka kan halin da ake ciki a kasar nan. Sun bukaci Shugaba Bola Tinubu, da ya gaggauta daukar mataki.
Mataimakin gwamnan jihar Taraba, Alhaji Aminu Alkali, ya koma bakin aikinsa. Mataimakin gwamnan ya koma ne bayan ya kwashe watanni yana jinyar rashin lafiya.
Ministan harkokin cikin gida, ya yi bayanin cewa ba zai yiwa shugaban kasa Bola Tinubu ya ci gaba da biyan tallafin man fetur ba. Ya ce hakan zai saba doka.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun kashe mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Sharif Lawal
Samu kari