
Sharif Lawal
5663 articles published since 17 Fab 2023
5663 articles published since 17 Fab 2023
Shahararriyar jarumar fina-finan masana'antar Kannywood, Aisha Najamu ta bayyana cewa ba za ta taɓa fitowa a fina-finan da suka ci mutunci al'adar Hausawa ba.
Jarumar Radeeya Ismail ta bayyana cewa jarumi Ali Nuhu ne kaɗai za ta iya aura daga cikin gaba ɗaya jaruman da ke masana'antar finafinai ta Kannywood.
Tsohuwar jarumar Kannywood wacce aka fi sani da Sayyada Sadiya Haruna a TikTok, ta kai ƙarar mijinta G-Fresh ƙara a gaban kotu tana neman a raba aurensu.
Hukumar tace finafinai da ɗab'i ta jihar Kano ta garƙame sutudiyon mawaƙin siyasa Idris Danzaki, bayan ya yi biris da gayyatar da ta yi masa zuwa ofishinta.
An yi ta yaɗa jita-jita kan batun mutuwar auren Sayyada Sadiya Haruna da G-Fresh Al-Ameen (Kano state material). Gaskiyar zance ita ce aurensu na nan daram.
Wani matashi ya nuna aniyarsa ta auren jarumar masana'antar finafinan Kannywood, Zainab Indomie. Matashin ya ce idan ta shirye shi ma shirye yake su yi aure.
Shahararren mai wasan barkwanci a masana'antar Kannywood, Ali Artwork, ya fice daga tafiyar Kwankwasiyya a jihar Kano. Madagwal ya koma zuwa jam'iyyar APC.
Jaruma Fati Muhammad ta haɗu da sharrin wani boka wanda ya haɗa baki da ɗan'uwan ta suka yi mata awon gaba da mota. An gurfanar da su a gaban kotun musulunci.
Jarumin masana'antar finafinan Kannywood, Ali Nuhu, ya bayyana cewa ya so ƴaƴan sa su zama jaruman fim, amma sai suka nuna ba haka ba. Yace ya so su yi fim.
Sharif Lawal
Samu kari