Muhammad Malumfashi
21552 articles published since 15 Yun 2016
21552 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Ali Ndume ya kara samun damar koma wa majalisa bayan Mataimakin shugaban majalisar jiha, Abdullahi Musa Askira ya janye.
Farashin mai na cigaba da tashi a Najeriya sakamakon yakin da ake a Iran da Amurka. Matatar Dangote ta kara kudin mai, litar fetur ta doshi N1400.
Kamfanin Mercedes-Benz ya kai ƙarar Victor Osimhen gaban ƴan sandan Italiya kan zargin gazawa wajen biyan bashin €90,000 na motar da ya yi hayarta tun 2023.
A labarin nan, za a ji abubuwan da ƙasashen Rasha da Amurka suka tattauna bayan doguwar gana wa ta kusan mintuna 90 tsakanin Vladimir Putin da Trump.
Bidiyon tsiraicin fitacciyar mai sayar da maganin gargajiya a Najeriya, Sisi Alagbo ya bazu a kafafen sada zumunta. Ta nemi afuwar jama'a kan bidiyon.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rabiu Abdullahi Umar a matsayin sabon shugaban hukumar NMDPRA bayan tsige Saidu Mohammed domin karfafa fannin man fetur.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta fara sauraron shaidu kan mutum 6 da aka gurfanar gabanta kan zargin kitsa hambarar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 1 ga watan Mayun 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya da jinjina wa jajircewar ma’aikata.
Shugaban hukumar EFCC na kasa, Ola Olukoyede ya ce akwai malamai da fastoci da ke tsare a hannunsu kan laifuffukan da suka shafi zamba a kasar nan.
Muhammad Malumfashi
Samu kari