
Author's articles







Sakataren gwamnatin tarayya kuma shugaban PTC na kasa, Mista Boss Mustapha ya ce Bola Ahmed Tinubu ya kawo mutanen da za su wakilce shi a cikin kwamitin PTC

Wannan rahoto yana kunshe da mutanen da suka jagoranci Jam’iyyar PDP a cikin rigingimu. An kawo Iyorchia Ayu, Adamu Mu’azu da mutanen da suka yi mulki babu dadi

Umar IIliya Damagum shi ne babban jami’in da ya canji Iyorchia Ayu a Majalisar NWC a PDP. A wannan rahoto za a ji takaitaccen bayani game da sabon shugaban.

Rotimi Akeredolu da Yahaya Bello za su goyi bayan takarar Ahmed Idris Wase a Majalisar Wakilai, sun rabu da Abbas Tajuddeen wanda shi ne 'Dan takarar El-Rufai

An samu wasu fusatattun matan da suka shirya zanga-zanga a ofishin Jakadancin Amurka. Wadannan mata sun nuna ba su ji dadin abin da ya faru a zaben 2023 ba.

Farfesa Gideon Christian ya roki ICC ta yi bincike a kan irin abubuwan da Bayo Onanuga ya fada. Takardar da ya aikawa kotun Duniya ya isa Hague a makon nan.
Muhammad Malumfashi
Samu kari