
Muhammad Malumfashi
14710 articles published since 15 Yun 2016
14710 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya yi rantsuwa ne a 2023 domin yi wa kowane yankin Najeriya adalci ba tare da nuna wariya ba.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi zargin cewa gwamnati ce ta dauki nauyin 'yan daban da suka tarwatsa taron jam'iyyar ADC. Ya ce zai shigar da kara.
Gwamnatin Najeriya ta ce maganar Nasir El-Rufa'i ta cewa ana ba 'yan bindiga kudi ba gaskiya ba ne. Ofishin mai ba shugaban kasa shawara kan tsaro ne ya yi magana.
Gwamna Dikko Radda ya halarci jana'izar diyar sarkin Katsina, Khadijah Abdulmumin Kabir Usman, wacce ta rasu a Abuja. An ce Khadija ta rasu ta bar 'ya'ya uku.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa bai ware Kudancin Kaduna ba a lokacin da ya ke gwamna. Ya ce ya dauki wasu matakai ne saboda doka.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi zargin cewa gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ta kulla alaka da 'yan bindiga.
A labarin nan, za a ji cewa Hadimin Shugaban Ƙasa, Daniel Bwala ya ƙaryata hasashen Nasir El-Rufa'i a kan yadda Bola Tinubu zai faɗi zaben 2027 mai zuwa.
Yayin da ake fama da matsalar tsaro a wasu jihohin Najeriya, ana yawan kira Bola Tinubu ya sanya dokar ta-baci duba da yawan al'umma da ake kashewa a kullum.
Kamfanin fasahar zamani na Techopi ya ba matasa 20 horo na musamman game da inganta fasaha da habaka basirar da Allah ya ba su a jami'ar jihar Gombe.
Muhammad Malumfashi
Samu kari