Muhammad Malumfashi
21555 articles published since 15 Yun 2016
21555 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kyauta ga sababbin jakadun Najeriya. Shugaban kasar ya gwangwaje su da filaye a babban birnin tarayya Abuja.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa makiyansa na kokarin kayar da shi a zaben 2027 ta hanyar amfani da matsalar tsaro amma ya tsaya tsyain daka.
Shugaban ƙasar Kenya, William Ruto, ya bayyana cewa an karkatar da maganganunsa kan Turancin ’yan Najeriya, yana cewa an faɗe su ne a tattaunawar sirri.
Ministan tsaro a Amurka, Pete Hegseth ya buƙaci kasar Iran ta yi watsi da shirin mallakar makamin nukiliyar kasar cikin hanyar da za a iya tabbatarwa.
Majalisar dattawan Najerita ta bi sahun takwararta ta wakilai wajen amincewa da bukatar dauko aron Dala miliyan 516 domin gina titin Sokoto zuwa Badagry.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karyata rade-radin cewa gwamnatinsa ta ki cika alkawari ga yankin Arewa maso Gabas.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi magana kan nada Murtala Sule Garo a matsayin mataimakinsa. Gwamna Abba ya ce mutum ne mai son kawo ci gaba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya fuskanci suka daga Collins Osuagwu da ya janye daga takarar shugaban kasa a zaben 2027 da ake tunkara.
A labarin nan, za a ji Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya yi magana game da yadda Najeriya za ta ci gajiyar fasahar AI da taimakon jami'o'in da ke kasar.
Muhammad Malumfashi
Samu kari