Muhammad Malumfashi
21551 articles published since 15 Yun 2016
21551 articles published since 15 Yun 2016
Peter Obi da Rabiu Kwankwaso sun koma jam'iyyar NDC a hukumance, inda suka yi kira ga mambobi da su guji shari'o'in kotu su mayar da hankali kan ci gaban Najeriya.
A labarin nan, za a ji sabuwar jam'iyyar da Sanata Rabi'u Musa kwankwaso ya Peter Obi suka koma a ranar Lahadi Obi, 3 ga watan Mayu, 2026 sun aika masu da sakonni
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sauke wasu manyan jami’an gwamnatinsa yayin da wasu suka yi murabus tun bayan fara yakin Amurka da Isra’ila da Iran.
Mai Martaba Sarkin Katsina, Abdulmumini Kabir Usman, ya naɗa ɗan Gwamna Dikko Umaru Radda da wasu biyu mukaman sarakunan gargajiya a gundumomin jihar.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
Wani babban jami'i a rundunar sojin Iran ya tabbatar da cewa har yanzu akwai yiwuwar jamhuriyar ta Musulunci ta sake komawa fagen fama da Amurka.
Fitaccen malamin Kirista, Enoch Adeboye ya bayyana cewa Allah ya riga ya zabi shugaban Najeriya na gaba kafin zaben 2027, yana cewa ikon Allah ya fi karfin siyasa.
Wata mata mai hidimar addinin Kirista ta jikkata bayan wani Bayahude ya kai mata hari kusa da Mount Zion a birnin Jerusalem, lamarin da ya tayar da kura sosai.
Ministan harkokin wajen Faransa ya zargi Isra'ila da muzgunawa Kiristoci a Jerussalem da wasu wurare. Ya ce ba za su zuba ido game da lamarin ba sam.
Muhammad Malumfashi
Samu kari