Muhammad Malumfashi
21551 articles published since 15 Yun 2016
21551 articles published since 15 Yun 2016
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wasu jagororin 'yan bindiga a Zamfara. Sojojin sun kuma hallaka wasu 'yan ta'adda tare da kwato makamai.
Masu zanga-zanga sun mamaye kotu a Abuja domin gargaɗin Shugaba Tinubu kan tsoma baki a shari'a da kuma yunƙurin soke rajistar jam'iyyun siyasa gabanin 2027.
Wasu gwamnonin da wa'adinsu zai kare a shekarar 2027 na harin tafiya majalisar dattawa. Daga cikinsu akwai gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri.
Rundunar sojin Iran ta bayyana cewa ta kai hari kan wani jrigin ruwan Amurka da ya yunkurin keta mashigar Hormuz bayan ta sanar da rufe shi kirif.
A labarin nan za a ji cewa Dr. Umar Ardo, jagora a cikin jam'iyyar hamayya ta ADC ya bayyana cewa yana shari'a da jam'iyyar NDC saboda zargine take doka.
Jihohin Jigawa, Kano, da Katsina sun fi fuskantar rikicin yara marasa zuwa makaranta a Najeriya, inda UNICEF ke kiran a samar da ilimin farko ga yara miliyan 18.3.
Yusuf Muhammadu Buhari ya saurari jama'a domin jin korafe-korafen da suke da shi. Ya nada shugaban da zai jagoranci haka kan jama'a a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a matasan ADC a jihar Kano, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa akwai alheri a cikin sauya shekar Kwankwaso da Obi.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta kara wa'adin ayar da fom din neman takara zuwa ranar Laraba, 6 ga Mayu, 2026. Haka zalika ta kara wa'adin tantance su.
Muhammad Malumfashi
Samu kari