Muhammad Malumfashi
21551 articles published since 15 Yun 2016
21551 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan za a ji cewa mataimakin gwamnan Kano Murtala Sule Garo ya ja manyan APC zuwa garin Gwarzo inda aka taro Hayatu Gwarzo zuwa jam'iyya mai mulki.
Gwamnatin kasar China ta caccaki Amurka da Donald Trump kan hare-hare da suka kai kasar Iran. China ta ce yakin Iran haramtacce ne yayin ganawa da Tehran.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta rasa karfin soji sosai, yana mai cewa kamata ya yi Tehran ta daga tutar mika wuya domin kawo karshen rikicin.
A ci gaba da shari'ar Nasir El-Rufai, kotu ta dage sauraron karar neman belinsa zuwa ranar 13 ga Mayu bayan ICPC ta nemi karin lokaci domin nazarin sababbin takardu.
INEC ta yi watsi da neman soke rajistar jam'iyyar ADC a gaban kotu, tana mai cewa matakin bai dace da doka ba, yayin da hadimin Atiku ya yi martani.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya fada wa magoya bayansa da na Peter Obi muhimmancin gaggawar rajista da NDC.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa ya dakatar da shirin bude mashigar ruwan Hormuz da ya bayyana cewa zai yi da karfin sojan kasar Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar NDC ta samu damar kawo karshen rikicin da ya kunno cikinta a reshen jihar Kano bayan sauya shekar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami ya bayyana cewa zai yaki hanyar da aka bi wajen fitar da 'yan takarar jam'iyyar APC a jihar Gombe da gwamna Inuwa Yahaya ya yi.
Muhammad Malumfashi
Samu kari