Muhammad Malumfashi
21551 articles published since 15 Yun 2016
21551 articles published since 15 Yun 2016
Shugaba Tinubu ya taya Murtala Garo murna kan rantsar da shi a matsayin mataimakin gwamnan Kano a 2026, yana mai kiran haɗin kai tsakanin masu ruwa da tsaki.
Babbar alkalin jihar Kano ta rantsar da Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna a taron da Gwamna Abba Kabir ya jagoranta a fadar gwamnatin jihar Kano.
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana Kwankwasi da tsuntsun siyasa saboda yadda yake yawan canza jam'iyya a tarihin siyasarsa.
Ministan tsaro a Amurka, Pete Hegseth ya bayyana cewa Amurka za ta ci gaba da kare zirga-zirgar jiragen ruwa a mashigin Hormuz domin tabbatar da cinikayyar duniya.
Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
Taron da jam'iyyar NDC ta shirya domin zaben shugabanni a jihohi ya rikida zuwa rigima a jihar Enugu, yan daba sun tayar da hargitsi a wurin taron yau Talata.
Kakakin jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya, Mista Bolaji Abdullahi, ya zargi Peter Obi da rashin sanin manufofin jam’iyyar kafin ficewarsa zuwa NDC.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan ayyuka, David Umahi ya bayyana cewa Najeriya za ta ga amfanin komawar Tinubu karagar mulki bayan an sake zabensa.
Wasu da ake zargin ’yan daba ne sun harbe mahaifin amarya da wani mai nishaɗantarwa mai suna Victor har lahira a wani bikin aure a Ikotun, Lagos.
Muhammad Malumfashi
Samu kari