Muhammad Malumfashi
21551 articles published since 15 Yun 2016
21551 articles published since 15 Yun 2016
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya sake jawo maganganu a Najeriya bayan izgili ga ubangiji kan shirin sake fasalin Jabi da wata Fasto Sarah Omakwu ke rokonsa.
Hamshakin attajirin nan, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa zai ziba jari a fannin wutar lantarki, wa da zai samar da megawatt 20,000 don cike gibin Najeriya.
A labarin nan, za a ji abubuwan da suka jawo aka samu muhawara tsakanin Godswill Akpabio da Adams Oshiomole da ake karanto sauyi kan dokar neman manyan kujeru.
Kotun Abuja ta saka ranar 8 ga Mayu, 2026, domin sauraron ƙarar rikicin shugabancin ADC tsakanin David Mark da Nafiu Gombe, bayan hukuncin Kotun Ƙoli.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ce ya ji kiran matasa masu bukatar ya tsaya takarar shugaban kasa a 2027, kuma zai tuntubi mutane kafin yanke hukunci.
A labarin nan, za a ji cewa sabon ministan makamashi da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa ya sha alwashin kawar da matsalar wuta a cikin kwanakin 100 farko.
Rayuka sun salwanta a rikicin fili tsakanin Itale da Ishi a jihar Kogi ranar 7 ga Mayu, 2026, yayin da ƴan sanda suka tura jami'an haɗin gwiwa don tabbatar da tsaro.
Am ce maharan sun kaddamar da hari kan kauyuka biyar lokaci guda a karamar hukumar Barkin Ladi ta Filato, ciki har da masu kokarin birne yan uwansu da aka kashe.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashin Shettima ya goyi bayan takarar Sanata Ahmed Aliyu Wadada a zaben gwamnan jihar Nasarawa a 2027 ya fadi haka ne a Nasarawa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari