Muhammad Malumfashi
21551 articles published since 15 Yun 2016
21551 articles published since 15 Yun 2016
Sheikh ISa Ali Pantami ya yi bayani kan sulhun da ya yi wa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i da gwamna Uba Sani a makabarta. Ya yi sulhu da Buhari da sarakuna.
Shugaba Trump ya dakatar da "Project Freedom" a ranar 7 ga Mayu, 2026, bayan Saudiyya ta hana Amurka amfani da sararin samaniyarta sakamakon rashin tuntuɓar juna.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar kare hakkin dan adam ta Amnesty International ta bayyana kaduwa da yadda fadan daba ke kokarin dawowa jihar Kano.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bukaci gwamnatin tarayya da hukumar INEC su daga lokacin siyasar 2027 domin karo da lokacin aikin Hajjin 2026.
Shugaba Erdoğan ya sanar da ƙarin hutun Sallar Layya zuwa kwanaki 9 ga ma'aikata a Turkiyya, yayin da Musulmin Balkan ke shirin bukukuwan gargajiya a Mayu 2026.
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya ce an masa gurguwar fassara kan kiran Muhammadu Sansu da Sarkin Kano a wurin rantsar da Murtala Garo.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da nadin sabon ministan wutar lantarki, Joseph Olasunkanmi Tegbe da karamin ministan harkokin waje, Ambasada Sola Enikanolaiye.
Matatar Dangote da ke Legas ta sauya karin da ta yi a farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta ce farashin yana nan yadda yake.
Sanata Tony Nwoye ya raba gari da jam'iyyar ADC kwanaki kadan bayan komawa cikinta. Ya koma jam'iyyar NDC inda ya kafa hujja da rikicin cikin gida da ya addabi ADC.
Muhammad Malumfashi
Samu kari