Muhammad Malumfashi
21551 articles published since 15 Yun 2016
21551 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnatin tarayya ta fara shirye-shiryen kwaso ‘yan Najeriya daga Afirka ta Kudu bayan sabbin zanga-zangar kyamar baki da hare-haren da suka kara tsananta.
Gwamna Bala Mohamed ya saye fom din nemantakarar Sanatan Bauchi ta Kudu a jam'iyyar APM. Ya bayyana cewa za su tsaya domin ceto al'umma a zaben 2027.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta musanta batun 'yan daba sun hallaka mutanw biyar bayan rantsar da Sule Garo.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya mika fom din neman takarar Bola Tinubu a 2027. APC ta nemawa Tinubu goyon bayan jama'ar Najeriya.
Gwamnonin jihohin Arewa da suka hada da Yobe, Borno, Gombe, Nasarawa da wasu jihohin Kudu sun fitar da sunayen wadanda suke so su gaje su a zaben 2027.
Shugaban kasar Amurka, Donald ya yi magana bayan kai hari kasar Iran a ranar Alhamis. Donald Trump ya ce harin karami ne kuma tsagaita wuta na nan.
Iran ta harba makamai kan jiragen ruwan yakin Amurka a yankin Gabas ta Tsakiya, lamarin da ya sa sojojin Amurka suka mayar da martani tare da lalata jirage shida.
Rahoton hukuma kididdiga ta kasa, NBS ya nuna cewa an samu karin farashin buhun shinkafa mai nauyin kilo 50 da kashi 20 a watan Maris na shekarar 2026.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya tona asirin masu taimakon 'yan bindiga. Gwamna Radda ya bayyana cewa akwai masu taimakon 'yan bindiga a gwamnati.
Muhammad Malumfashi
Samu kari