Muhammad Malumfashi
21551 articles published since 15 Yun 2016
21551 articles published since 15 Yun 2016
Gwamna Oborevwori na jihar Delta ya sauya ministoci a ranar 8 ga Mayu, 2026, bayan murabus ɗin Orode Uduaghan da ThankGod Trakiriowei don takarar zaɓen 2027.
'Yan bindiga sun kashe mutane 18 a jihar Filato a ranar 8 ga Mayu, 2026, ciki har da mata masu juna biyu 3 a Bassa da wasu mutane 5 a Barkin Ladi.
Kamfanin sufurin jiragen sama na Rano Air ya dakatar da harkokinsa a wasu hanyoyi a Najeriya saboda tsadar farashin man jirgi, ya ce matakin na dan lokaci ne.
Tsohon shugaban kasa, Dr. Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana cewa maganar bai halatta ya fito takara ba, batun ne da kotuna suka riga suka yi hukunci kansa.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron kasar na ta samu nasarar gano wasu wurare da ake kera makamai biyu a jihar Filato inda aka kama manyan makamai.
A labarin nan, za a ji cewa makusantan mai neman takarar Sanata a Taraba, Bello Badejo sun bayyana cewa an dauke ubangidansu bayan ya gana da magoya baya.
Gogaggen masanin al’adun Arewa, Ibrahim Ado Kurawa, ya zargi Abdullahi Ganduje da kalamai mabambanta kan takaddamar masarautar Kano da ta shafi Muhammadu Sanusi II.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya mayar da fam na neman tsaya wa takarar gwamna gabanin shirye shiryen zaben 2027.
Daya daga cikin masu neman takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam'iyyar ADC, Mohammed Hayatudeen, ya sayi fom din neman tsayawa takara a 2027.
Muhammad Malumfashi
Samu kari