Muhammad Malumfashi
21545 articles published since 15 Yun 2016
21545 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule ya yi huduba da sallar Juma'a a jami'ar jihar Nasarawa a masallacin da tsohon gwamna Ahmad Adamu Muazu ya ginawa mahaifiyarsa.
Gwamnatin Turkiyya ta kaddamar da kazamin makami mai dogon zango da zai iya kaiwa zuwa nahiyoyin duniya. Yildirimhan zai iya kai wa mil 3,278 idan aka harba shi.
Mutane 16 sun rasu a hatsarin motar bas daga Jos zuwa Legas a ranar 8 ga Mayu, 2026, a Osara jihar Kogi, sakamakon gudun wuce sa'a da direba ya yi.
Wasu miyagun yan bindiga da ake zargin barayin daji ne sun kashe dan Fulani mai kiwo da ya yi kokarin hana su sace masa shanu a karamar hukumwar Gwarzo, jihar Kano.
Babban rikici ya raba kan Gwamnonin APC (PGF) a ranar 8 ga Mayu, 2026, inda aka samu ɓangarori biyu ƙarƙashin Hope Uzodimma da Dapo Abiodun gabanin zaɓen 2027.
Sufeto Janar na rundunar yan sandan Najeriya, Olatunji Disu ya ba da umarnin gudanar da bincike kan zargin wasu jami'ai biyu da kisan Abubakar Idris Dadiyata.
Jam'iyyar APC ta fara fitar da sunayen wadanda za su tsaya mata takara a kujerun Majalisar tarayya, inda wasu fitattun yan majalisa duka rasa damar tazarce.
Babbar kotun tarayya ta ba kwamishinan kuɗi na Bauchi, Yakubu Adamu, izinin tafiya Hajjin 2026 da duba lafiyarsa a Saudiyya a ranar 8 ga Mayu, 2026.
Tawaga ta musamman ta sayi fam din takarar shugaban kasa na ADC jan N90m a madadin tsohon ministan sufuri, Chubuike Rotimi Amaechi a Abuja yau Juma'a.
Muhammad Malumfashi
Samu kari