Muhammad Malumfashi
21517 articles published since 15 Yun 2016
21517 articles published since 15 Yun 2016
Rikicin cikin gidan APC a Katsina ya tsananta sakamakon rike jami’an tsaron Gwamna Dikko Radda da ‘yan sanda suka yi a Abuja saboda zargin lalata allon tallar zabe.
An samu labari Shugaban Fityanul-Islam ya ce za su saka wa Gwamna Uba Sani da ƙuri’a saboda yadda ya tallafa wa addini da kuma inganta zaman lafiya a Kaduna.
Shugaban Kuje a Abuja, Samuel Danjuma Shekwolo ya buƙaci mazauna yankin da ba sa APC da su fice, lamarin da ya haifar da damuwa game da hakkoƙin bil'adama.
Hukumar NFIU ta toni asirin yadda 'yan ta'adda ke yin amfani da asusun banki na matattun mutane, mata, da kafofin tara tallafi na intanet wajen tura kudi.
Sakamakon matsalar rashin sanya sunayen da suka dace da kuma hada da wadanda ake zargi da rashin gaskiya, Shugaba Bola Tinubu ya dakatar da aikin kwamitin kamfe.
Za a ji Pratt Tunde ya kai karar hukumar INEC da jam’iyyar NDC gaban kotu sakamakon zargin sauya sunansa a asirce bayan ya lashe zaben fitar da gwani.
APC ta lashe dukkan kujeru 13 na shugabannin kananan hukumomi da kansiloli 171 a Ebonyi. Dan ministan ayyuka, Osborn Umahi shi ma ya samu kujera.
Yan bindiga sun sace matar sarkin Dabu a Kwara. Haka kuma suna neman naira miliyan 20 kan wata budurwa. Kungiyar KSDF ta buqaci gwamnati ta ceto su.
Shigar da sunan Betta Edu da sauran mutane a majalisar kamfen din Bola Tinubu ya haddasa muhawara da korafi a tsakanin yan Najeriya da yan jam'iyyar APC.
Muhammad Malumfashi
Samu kari