Muhammad Malumfashi
21543 articles published since 15 Yun 2016
21543 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ki zuwa kasar AMurka da wayar hannu domin tsoron kar 'yan China suka su masa kutse yayin da ya je ziyara Beijing.
Alhaji Aliko Dangote ya shigar da gwamnatin Najeriya karkashin Bola Tinubu kotu kan shigo da man fetur daga kasashen waje duk da cewa matatarsa na aiki.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da kai wani hari Najeriya tare da kashe mataimakin shugaban IS na duniya Abu-Bilal al-Minuki. Ya yaba wa gwamnatin Najeriya.
Na hannun daman Peter Obi, Ibrahim Abdulkarim ya bayyana cewa shirinsu shi ne mka wa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso mulki bayan Obi ya sauka a 2031.
Ofishin shugaban majalisar dattawa ya ce labarin da ake yadawa cewa Sanata Godswill Akpabio ya yi kalamai masu kama da barazana, ya nemi kowa ya dagw
Segun Showunmi ya bayyana Mohammed Hayatu Deen a matsayin dan takarar dawa mafi karfi saboda gogewa da fahimtar da yake da ita a fannin tattalin arziki.
Ministan harkokin ma'adanai na Najeriya, Dele Alake ya bayyana cewa an kama daruruwan yan kasashen waje bisa zargin hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba.
Primate Elijah Ayodele ya gargadi Shugaba Bola Tinubu kan dogaro da gwamnonin Arewa wajen zaɓen 2027, yana cewa wasu na iya juya masa baya a ƙarshe.
A shekarar 1991, Mariya Abdullahi ta zama mace ta farko da aka zaba a matsayin yar majalisar wakilai a mazabar Bakori da Danja da ke jihar Katsina.
Muhammad Malumfashi
Samu kari