Muhammad Malumfashi
21543 articles published since 15 Yun 2016
21543 articles published since 15 Yun 2016
Tsohon gwamna, Aminu Waziri Tambuwal ya janye daga takarar kujerar Sanatan Sokoto ta Kudu a karkashin ADC domin bai wa tsohon kwamishinan kudi, Faruk Malami-Yabo.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi, ya bayyana bambancin da ke tsakaninsa da tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso.
Jakadiyar Birtaniya a Najeriya, Gill Lever, ta ce gwamnatin Birtaniya ba ta da dan takara da ta fi so a zaben 2027 Najeriya ba sannan ba za ta tsoma baki ba.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wani mai garkuwa da mutane bayan ya yi yunkurin karbar kudin fansa N10m a jihar Oyo. Masu garkuwar sun sace wani mutum a gidan shi.
Hukumar shari'a ta kasa (NJC) ta samu korafe-korafe kan wasu alkalai. Hukumar NJC ta kuma ba da shawarar nada sababbin alkalai a kotun daukaka kara.
Shaidu sun tabbatar da cewa adadin wadanda suka mutu ya haura 150 bayan harin jirgin sojin Najeriya a Kasuwar Tufa jihar Zamfara ranar Juma’a ce sun tabbatar.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya nuna cewa gwamnan Oyo da ya fito takara a 2027 ba zai yi nasara ba. Ya bayyana cewa bai yarda da wata hadaka tsakanin PDP da APM ba.
Yahudawa yan Isra’ila sun kona wani masallaci da motoci a kauyen Jibiya da ke kusa da Ramallah, tare da rubuta kalaman wariyar launin fata a bangon gidaje.
Tsohon mataimakin gwamnan Sokoto, Manir Muhammad Dan’iya, ya zama ɗan takarar gwamna na jam’iyyar ADC mai adawa a Najeriya domin zaɓen 2027 a jihar.
Muhammad Malumfashi
Samu kari