Muhammad Malumfashi
21536 articles published since 15 Yun 2016
21536 articles published since 15 Yun 2016
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya sake gurfana a kotun Tel Aviv karo na 88 domin kare kansa daga tuhume-tuhumen rashawa da cin amanar ƙasa.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar EFCC ta shaida wa kotu cewa lauyan Sadiya Farouk ya sanar da su abin da ya hana ta zuwa kotu a shari'ar da ake yi.
A labarin nan, za a ji cewa 'dan majalisar Amurka ya bayyana cewa Donald Trump ne ya bayar umarni a kai harin hadin gwiwa kan yan ta'adda a Najeriya.
A wannan labarin, za a ji cewa Donald Trump ya bayyana cewa ya samu labari ana dab da cimma yarjejeniyar da za ya yi wa Amurka dadi kan yakin Iran.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ja kunnen tsohon ubangidansa na siyasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da cewa kada ya kai shi bango, domin shirunsa ba tsoro ba ne.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana cewa Gwamna Uba Sani ya amince da nadin Suleiman Sa'ad Abubakar a matsayin wanda zai gaji kujerar mahaifinsa ta Sarkin Kagarko.
Iyalan tsohon gwamnan Kaduna Malam Nasir El-Rufai sun nuna damuwa kan yadda DSS ta tafi da shi bayan zaman babbar kotun tarayya, sun ce hakan ya saba doka.
A labarin nan, shugaban Amurka Donald J Trump ya sake nanata barazana ga kasar Iran game da sanya hannu a kan yarjejeniyar da Amurka ta gabatar gare ta.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta tabbatar sa cewa akalla mayanan ISWAP 20 sun sheka lahira a sabon harin da sojojin Amurka suka taimaka aka kai a Arewa maso Gabas.
Muhammad Malumfashi
Samu kari