Muhammad Malumfashi
21359 articles published since 15 Yun 2016
21359 articles published since 15 Yun 2016
Majalisar dattawan Najeriya ta sauya sababbin dokokin da ta bullo da su domin hana wasu sanatoci neman mukamai. Ta ce za su saba da kundin tsarin mulki.
Kungiyar Obidient da aka sani da goyon bayan Peter Obi ta rusa tsarinta gaba daya, ta kuma katae duk wata alaka da jam'iyyar LP domin tunkarar zaben 2027.
Dan Majalisar wakilai na mazabar Kaduna ta Arewa, Hon. Bello El,-Rufai ya yi murabus daga kasancewarsa mamban jam'iyyar APC, ya koma ADC tare da yan Majalisa 2.
Wata kotun tarayya da ke Abuja za ta saurari karar da ke neman hana tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya sake jawo maganganu a Najeriya bayan izgili ga ubangiji kan shirin sake fasalin Jabi da wata Fasto Sarah Omakwu ke rokonsa.
Hamshakin attajirin nan, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa zai ziba jari a fannin wutar lantarki, wa da zai samar da megawatt 20,000 don cike gibin Najeriya.
A labarin nan, za a ji abubuwan da suka jawo aka samu muhawara tsakanin Godswill Akpabio da Adams Oshiomole da ake karanto sauyi kan dokar neman manyan kujeru.
Kotun Abuja ta saka ranar 8 ga Mayu, 2026, domin sauraron ƙarar rikicin shugabancin ADC tsakanin David Mark da Nafiu Gombe, bayan hukuncin Kotun Ƙoli.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ce ya ji kiran matasa masu bukatar ya tsaya takarar shugaban kasa a 2027, kuma zai tuntubi mutane kafin yanke hukunci.
Muhammad Malumfashi
Samu kari