Muhammad Malumfashi
21535 articles published since 15 Yun 2016
21535 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa Sanata na shirin jawo wa APC hargitsi bayan ya yi fatali da sakamakon zaben fitar da gwani da aka gudanar a jihar Cross River.
A labarin nan, za a ji hukumar binciken manyan laifuffukan a Amurka, FBI ta binciko yadda yara masu shekaru 17 da 18 suka samu damar kitsa harin da ya kashe musulmi.
Hedikwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa hare-haren haɗin gwiwa da kasar Amurka suka kai sun kashe mayaƙan ISIS 175 da babban kwamanda a Arewa maso Gabas.
Arsenal ta lashe kofin gasar Firimiya ta Ingila karo na farko cikin shekara 22 bayan Manchester City ta yi kunnen doki da Bournemouth ranar Talata.
Janar Theophilus Danjuma ya bayar da N3bn yayin kaddamar da littafin tarihin Yakubu Gowon a Abuja, yayin da Aliko Dangote ya sayi kwamitin littatafan a kan N500m.
Farfesa Isa Ali Pantami ya janye daga takarar gwamnan APC a Gombe, yana zargin karya dokar zabe da rashin gaskiya a tsarin fidda gwani na jam’iyyar.
Mutane uku sun mutu a harin 'yan bindiga da aka kai cibiyar Musulunci ta San Diego a Amurka, yayin da jami’an tsaro ke binciken lamarin a matsayin harin kiyayya.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman Abdu'Razaq ya ayyana Abdulfatai Yahaya Seriki a matsayin wanda yake goyon bayan ya zama dan takarar gwamnan APC a 2027.
Shugaban ƙasar Croatia, Zoran Milanovic, ya ƙi amincewa da sabon jakadan Isra’ila saboda manufofin gwamnatin Isra’ila da rikicin diflomasiyya tsakanin ƙasashen biyu.
Muhammad Malumfashi
Samu kari