Muhammad Malumfashi
21730 articles published since 15 Yun 2016
21730 articles published since 15 Yun 2016
Da zarar Bola Ahmed Tinubu ya samu yadda yake so, bashin da ake bin Najeriya zai kai N200tr. Zai kasance ana bin duk wani ‘dan Najeriya har da na goye N830, 000
Mun kawo ’yan takarar da ƙungiyar Rainbow Coaliton ta bayyana cewa tana goyon baya. Su Nyesom Wike za su tsaya wa 'yan APC da PDP a zaben da za a yi a Rivers.
Shugaban BUA Group, Abdul Samad Rabiu ya karbi ziyarar ba-zanata a ofishinsa. Tsohuwar mai dakinsa, Hannatu Musawa ta ziyarce shi babu zato - babu tsammani.
‘Dan majalisar Bichi ya roki mutanen Kano su zabi Bola Tinubu saboda abin da ya faru a 2015. Abubakar Bichi ya ce Muhammadu Buhari ya samu mulki ne saboda Tinubu.
Saura kwanaki a shiga zaben 2027 sai aka ji Joseph Danjuma ya yi wa NDC bore. Sakataren yada labaran jam’iyyar NDC na Nasarawa yana tare da ‘dan takaran SDP.
Yan bindiga sun matsa wa yankin Millenium City, wannan karo har da yan kananan yara aka sace. Mazauna rukunin gidaje na Nuru Estate sun ce da an dauke mutane.
Sai ranarJuma'ar nan za a birne Yahaya Ibrahim Masussuka a fadar sarkin Katsina. Za a yi jana'izarsa bayan sallar Juma'a kuma an ji dalilan da suka jawo daga sallar.
Rahoto ya gano cewa ofishin tallafin kuɗi ya kasa tantance waɗanda suka karɓi N33.75bn. An gano matsaloli wajen tantance yadda aka kashe wasu kuɗin tallafi a 2023.
Abin da ya faru da takarar NDC a Kano da PDP a Gombe ba kokarin bin doka ba ne. Abba Hikima yana ganin da gan-gan INEC ta jefa Aminu Gwarzo da Isa Pantami a matsala
Muhammad Malumfashi
Samu kari