Muhammad Malumfashi
21535 articles published since 15 Yun 2016
21535 articles published since 15 Yun 2016
Daniel Bwala ya ce kundin tsarin mulkin Najeriya ya bai wa jama’a damar kare kansu idan suka fuskanci hari, amma mallakar wasu makamai sai da izinin gwamnati.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi, ya gana da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Peter Obi ya gana da Kwankwaso ne a gidansa da ke Abuja.
Wannan na zuwa ne yayin da kwamitin ADC ke ci gaba da aikin tantance masu neman takarar shugaban kasa, inda Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana domin cika sharadi.
Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya yi nasiha ga Farfesa Isa Ali Pantami bayan hana shi tikitin takarar gwamna a Gombe, ya ce lamarin jarabawa ne mai zafi.
Hadimin tsohon mataimakin shugaban kasa, Paul Ibe ya tabbatar da cewa babu wasa a batun neman taiarar shugaban kasa na Atiku Abubakar a jam'iyyar ADC
Jam'iyyar APC ta bai wa yayan tsohon shugaban kasa da wasu tsofaffin gwamnoni tikitin takarar Majalisar wakilai a babban zaben 2027 da ke tafe a Najeriya.
Tsohon shugaban mulkin soja Janar Yakubu Gowon ya bayyana yadda jami’an da ya amince da su suka shirya juyin mulkin da ya kifar da gwamnatinsa a shekarar 1975.
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da rufe makarantu a fadin jihar. Gwamnatin ta bayar da hutun ne domin babbar sallah. Ta bayyana ranakun da za a koma.
Arsenal ta lashe gasar firimiya karo na farko cikin shekara 22 bayan Man City ta tashi 1-1 da Bournemouth, yayin da David Raya da Declan Rice suka taka rawa sosai.
Muhammad Malumfashi
Samu kari