Muhammad Malumfashi
21535 articles published since 15 Yun 2016
21535 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa Rotimi Amaechi, tsohon ministan sufuri kuma tsohon gwamna a Najeriya ya ce ana rasa abin kai wa baka a wasu lokutan a gidansa.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi martani kan zargin yana yi wa Shugaba Bola Tinubu aiki don 2027.
Shugaban INEC, Farfesa Josh Amupitan, ya tabbatar wa masu zabe a jihar Ekiti cewa kuri’unsu za su yi tasiri yayin zaben gwamna da za a gudanar ranar 20 ga Yuni.
A labarin nan, za a ji cewa matatar Dangote ta kama zama daya daga cikin manyan kamfanonin Afrika da za ta kafa sabon tarihi nan da shekarar 2030.
Janar Yakubu Gowon ya tuno da yakin basasar Najeriya da kuma yadda Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu ya shigo da makamai da suka yi sanadin kisan miliyoyin 'yan kasa.
A labarin nan, za a ji cewa makusancin tsohon gwamna, Nyesom Wike Kingsley Chinda ya kusa samun tikitin tsaya wa APC a matsayin gwamnan jihar Ribas.
Farashin danyen mai na Brent ya sauka zuwa dala 105 yayin da ake ci gaba da tattaunawar sulhu tsakanin Amurka da Iran kan rikicin Gabas ta Tsakiya.
A labarin nan, za a ji cewa Zekeri Umoru, daya daga cikin wadanda ake zargi da shirin kifar da gwamnatin Bola Tinubu ya bayyana yadda aka shirya shiga Aso Villa.
Gwamnan jihar Ribas, Simina'ayi Fubara ya sanar da janyewa daga zaben fitar da dan takarar gwamnan jihar na APC a babban zaben 2027, ya fadi dalilansa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari