Muhammad Malumfashi
21535 articles published since 15 Yun 2016
21535 articles published since 15 Yun 2016
Shugabar hukumar leken asirin Amurka, Tulsi Gabbard, ta yi murabus daga kan mukaminta. Tulsi Gabbard ta bayyana cewa ta dauki matakin ne domin kula da wani abu.
An fara lika fastocin takarar shugaban kasa na tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi a wasu sassan jihar Katsina gabanin zaben fitar gwani na jam'iyyar ADC.
Rahotanni daga wasu kasuwannin dabbobi a Kano sun nuna cewa farashin raguna na farawa ne daga N150,000 har zuwa N700,000 ko sama da haka gwargwadon girma.
ADC ta zargi hukumar ICPC da hana shugabanninta ganin Nasir El-Rufai tare da cewa ana amfani da hukumomi wajen tsoratar da ‘yan adawa a NAjeriya.
Shugaban Majalisar dokokin jihar Kwara, Rt. Hon Salihu Yakubu Danladi ya zama dan takarar gwamnan APC a zaben jihar na 2027 bayan lashe zaben fitar da gwani.
Sanata mai ci, Ned Nwoko ya yi watsi da sakamakon zaben fitar da gwani na APC a mazabar Delta ta Arewa, yana zargin cewa an tafka magudi da sayen kuri’u.
Tsohon sakataren gwamnatin Yobe, Baba Malam Wali ya samu nasara a xaben fitar da dan takarar gwamna na APC da aka gudanar a jihar ranar Alhamis da ta shige.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf, murnar samun tikitin takara na jam'iyyar APC don zaben 2027.
Sojojin Operation Whirl Stroke sun dakile yunkurin tada rikici a zaben fitar da gwani na APC a Benue tare da kama mutum guda da kwato bindiga da harsasai.
Muhammad Malumfashi
Samu kari