Muhammad Malumfashi
21535 articles published since 15 Yun 2016
21535 articles published since 15 Yun 2016
Kungiyar malaman jami'o'in gwamnatin tarayya watau ASUU ta bayyana cewa ta gaji da jiran ranar da za a ci gaba da biyan mambobinta alawus din da aka musu alkawari.
A labarin nan, za a ji cewa Timi Frank, tsohon jagora a jam'iyyar APC ya bayyana cewa akwai bukatar a yi wa tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i adalci.
A labarin nan za a ji cewa ta 'bare da dan majalisar Kaduna, Donatus Mathew bayan ya sauya sheka daga LP da aka zabe shi zuwa APC yana kuma neman takara.
Jam’iyyar Republican a Majalisar Wakilai ta Amurka ta dakatar da kada kuri’ar takaita ikon yaƙin Donald Trump kan Iran saboda fargabar rashin rinjaye.
An yada wani rahoto mai cewa gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya karbe iko da kudaden kananan hukumomi. Kungiyar ALGON ta fito ta yi jawabi kan zargin.
A labarin nan, za a ji cewa Honorabul Alhasan Ado Doguwa ya fusata, kuma ya kare kansa daga zargin cewa yana ta'ammalii da miyagun kwayoyi a kasar nan
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya nuna goyon bayansa ga batun kafa 'yan sandan jihohi. Ya ce za su taimaka wajen samar da tsaro ga al'umma.
A labarin nan za a ji duk da Farfesa Isa Ali Pantami da Sanata Sa'idu Alkali sun janye daga takara a jam'iyyar APC, da sunayensu aka fafata a zaben fitar da gwani.
Dan siyasar da ke zaune a kasar Amurka, Emeka Bahadur, ya zama ɗan takarar jam'iyyar ADC na mazabar Ikwuano/Umuahia ta tarayya gabanin zaɓe mai zuwa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari