Muhammad Malumfashi
21358 articles published since 15 Yun 2016
21358 articles published since 15 Yun 2016
Ofishin shugaban majalisar dattawa ya ce labarin da ake yadawa cewa Sanata Godswill Akpabio ya yi kalamai masu kama da barazana, ya nemi kowa ya dagw
Segun Showunmi ya bayyana Mohammed Hayatu Deen a matsayin dan takarar dawa mafi karfi saboda gogewa da fahimtar da yake da ita a fannin tattalin arziki.
Ministan harkokin ma'adanai na Najeriya, Dele Alake ya bayyana cewa an kama daruruwan yan kasashen waje bisa zargin hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba.
Primate Elijah Ayodele ya gargadi Shugaba Bola Tinubu kan dogaro da gwamnonin Arewa wajen zaɓen 2027, yana cewa wasu na iya juya masa baya a ƙarshe.
A shekarar 1991, Mariya Abdullahi ta zama mace ta farko da aka zaba a matsayin yar majalisar wakilai a mazabar Bakori da Danja da ke jihar Katsina.
Hukumar NBS ta ce hauhawar farashi a Najeriya ta ƙaru zuwa 15.69% a Afrilu 2026 yayin da Sokoto, Bauchi da Zamfara suka fi fama da tsadar rayuwa.
Bankin Duniya ya toshe sashen sharhi a wasu bangarorin shafinsa na Instagram bayan yawaitar martani daga ’yan Najeriya biyo bayan rahoton sabon bashi ga Najeriya.
Da safiya yau Juma'a, wasu yan bindiga suka kutsa makarantar sakandire a jihar Oyo, inda suka sace shugabar makarantar da dalibai da yawa da ba a tantance ba.
Farashin siminti ya kai N13,000 a Najeriya yayin da dillalai da masu gine-gine ke kokawa kan tsadar kaya da yawaitar karin farashi. Masana sun gargadi gwamnati.
Muhammad Malumfashi
Samu kari