Muhammad Malumfashi
17118 articles published since 15 Yun 2016
17118 articles published since 15 Yun 2016
Ana zargin Jami'an tsaron SSS sun tasa keyar Aminu har fadar shugaban kasa, gaban Aisha Buhari inda suka rika jibgarsa, 'yan sanda sun ce sam babu ruwansu.
A watan Disamba, Bola Tinubu mai neman zama shugaban kasa a jam’iyyar APC zai dakatar da kamfe, zai tafi Amurka da Nahiyar Turai. Za a ji abin da zai kai shi.
A lokacin da Atiku Abubakar da Bola Tinubu suka dage da kamfe, an ji Peter Obi ya samu goyon bayan wani babban jigo na jam’iyyar hamayya ta PDP a kasar waje
Mai dakin Tinubu, Matar Kashim Shettima, da Diyar Shugaban kasa da kuma Uwargidar gwamnan Kuros Riba sun fita taron siyasa domin Bola Tinubu ya lashe zabe.
A wata unguwa da ke jihar Ogun, ‘Yan Sanda sun samu labarin an shiga wani shago ana kokarin yi masu fashi. Da isa sai aka kama wasu mutane da bindigar roba.
An tono dalilin da ya sa Muhammadu Buhari ya sauke Shugaban NYSC. Bayan wata 6, sai aka ji an sauke Brig Gen MK Fadah wanda ya gaji Manjo Janar Ibrahim Shuaibu
An tara jirage a fadar Shugaban kasa, amma babu kudin gyara. Air Vice Marshal Abubakar Abdullahi yace idan kudi ba su fita, kamfanoni za su iya kunyata Najeriya
Za a fahimci zaben shugaban kasa da za ayi a 2023 zai iya zuwa da abubuwan mamaki. An fahimci idan kananan jam’iyyu suka dace, za su bata ruwa ba don su sha ba.
Za a ji ‘Dan takaran shugaban kasa ya bata lokaci wajen kawo takardun shiga kotu. Ganin dan takarar ya bata lokaci, lauyansa da na jam’iyya za su biya N20000.
Muhammad Malumfashi
Samu kari