Muhammad Malumfashi
21529 articles published since 15 Yun 2016
21529 articles published since 15 Yun 2016
Babban Alkalin Kotun Tarayya ya mayar da karar da Nafiu Bala ya shigar kan shugabancin ADC zuwa wani sabon alkali domin ci gaba da sauraron shari'ar.
Rahotanni daga wani kauye a karamar hukumar Dutsinma sun nuna cewa akalla mutane 16 ne suka mutu a wani harin yan bindiga bayan sallar Juma'a a Katsina.
A labarin nan, za a ji cewa matashin 'dan kasuwar, Aliyu Mohammad wanda aka fi sani da Sarkin Mota ya yi nasarar samun takara a jam'iyyar NDC gabanin 2027.
A labarin nan, za a ji wani sashe na rayuwar dan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar NDC, Kwamred Aminu AbdulSalam Gwarzo da Kwankwaso ya samar a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji yadda wasu tsofaffin gwamnoni suaka samu nasarar samun takara na kujerun sanata a karkashin inuwar APC mai mulkin Najeriya.
Karancin ruwan sha ya addabi mazauna birnin Gombe. Inda jama'a ba su samun ruwa daga Dadin Kowa da ake harbo shi. Kudin ruwa ya yi tsada sosai a Gombe.
Kungiyar masu POS ta kasa a Najeriya ta yi barazanar dakatar da aiki a Najeriya. Sun bukaci bankin CBN da hukumar FCCPC su kawo musu dauki kafin daukar matakin.
Kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya kara mafi karancin albashi zuwa N100,000 domin inganta rayuwar ma'aikata.
Jam'iyyar ADC ta bayyana cewa galibin yan Najeriya sun dawo da rakiyar gwamnatin Shugaba Bola Tinubu saboda matsin rayuwa, wahala da katsslar tsaro.
Muhammad Malumfashi
Samu kari