Muhammad Malumfashi
21529 articles published since 15 Yun 2016
21529 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa Blessing Fubara Snr dan uwan gwamna mai ci a jihar Ribas Siminalayi Fubara ya fara neman kujerar gwamna a inuwar NDC.
Ministan Tsaro a Najeriya, Christopher Musa, ya gargadi cewa duk wanda ke shirin juyin mulki a kasar yana mai cewa hakan ɓata lokaci ne kawa suke yi.
A labarin nan za a ji cewa bukatar fitaccen dan siyasa a jihar Delta, Omo Agege wanda ya fice daga APC mai mulkin Najeriya ya samu biyan bukata a NDC.
Magajin garin New York da ke Amurka, Zohran Mamdani ya kauracewa taron Yahudawa. Shi ne magajin garin da ya kauracewa taron tun shekarar 1964 a tarihi.
Jam'iyyar APM ta ba Dr. Yakubu Adamu takarar gwamnan jihar Bauchi a zaben 2027 yayin da gwamna Bala Mohammed zai nemi Sanatan Bauchi ta Kudu a jam'iyyar.
Hukumar NCDC da ke yaki da yaduwar cututtuka ta jero Kano, Borno, Taraba, Adamawa, Abuja, Rivers, Legas Cross River, Akwa Ibom cikin jihohin da Ebola za ta iya shiga
A labarin nan za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce lokaci ya yi da jama'a za su fara ganin amfanin manufofin gwamnati a rayuwarsu ta yau da gobe.
Wata kungiyar Kiristoci a jihar Niger ta zargi jam'yyar APC mai mulki da hana Kiristoci shiga zabukan fitar da gwani da ake gudanarwa a fadin jihar yanzu.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya amince da Aminu Abdulsalam Gwarzo ya yi takarar gwamnan Kano a jam'iyyar NDC a 2027, Nasiru Yusuf Gawuna ya yi takrarar Sanata.
Muhammad Malumfashi
Samu kari