Muhammad Malumfashi
21529 articles published since 15 Yun 2016
21529 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Najeriya ta samu nasarar kama wasu matasa da ake zargi suna da hannu a kai wa masu zaben PDP hari a Bauchi.
A labarin nan za a ji cewa hukumomin kasar Amurka sun tabbatar da harin Iran da ya yi sanadin jikkata wasu jami'anta biyar da ke sansaninsu a Kuwait.
A labarin nan za a ji cewa hukumar tsaron fararen kaya ta DSS ta samu nasarar gano wasu miyagun mutane da ke safarar makamai, har da 'yan kasar waje.
Matatar Dangite da ke jihar Legas a Najeriya ta rage farashin kowace litar man fetur a Najeriya saboda saukin da aka samu a farashin danyen mai a kasuwannin duniya.
Dan tsohon gwamnan Kaduna, Bello El-Rufai ya lashe tikitin kujerar majalisar wakilai ta ADC mai wakiltar Kaduna North ba tare da hamayya ba bayan samun ƙuri'u 7,727.
Gwamnatin Anambra ta sanar da sabbin kuɗaɗen lasisin kamfen gabanin zaɓen 2027, inda ɗan takarar shugaban ƙasa zai biya Naira miliyan 50 kafin fara kamfen.
Jam'iyyar APM ta tabbatar da gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde a matsayin 'dan takarar shugaban a zabe mai zuwa, ta mika masa tutar jam'iyya a hukumance
A labarin nan, za a ji cewa ana zargin wasu ma'aurata da suka shiga auren gata da gwamnati ta shirya a jihar Katsina sun yi yaudara iri-iri a tsarin.
Yan ta'adda sun kashe Kansila mai wakiltar Jangebe, Muslim Habibu, da Daraktan Tsare-tsare na Talata Mafara, Jamilu Sani, bayan kwanaki goma da sace su.
Muhammad Malumfashi
Samu kari