Muhammad Malumfashi
21528 articles published since 15 Yun 2016
21528 articles published since 15 Yun 2016
Jami'an rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya Abuja, sun samu nasarar bindige wasu 'yan bindiga. Sun kuma ceto wasu mutane da suka yi garkuwa da su.
Rundunar yan sanda ta ce jami'an tsaro sun kai dauki a kan lokaci kum sun yi nasarar hallaka dan bindiga daya tre da fatattake maharan a jihar Kogi.
Wasu kungiyoyin 'yan bindiga masu gaba da juna sun barke da fada a jihar Kaduna. Fadan ya jawo an hallaka manyan jagorori guda 4 na 'yan bindiga.
Kungiyar dattawan Arewa ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ayyana dokar ta-baci kan tsaro, tana cewa Najeriya na fuskantar mummunar barazana.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu ‘yan bindiga da ake zargin sun tuba sun kashe sojoji takwas ciki har da wani Laftanar a harin da suka kai jihar Kaduna.
A labarin nan, za a ji yan bindiga a jihar Zamfara sun hallaka daya daga cikin dattawan da suka sace a yayin da suka kira zaman sulhu da sunan neman zaman lafiya.
Rundunar yan sandan jihar Zamfara ta bayyana cewa dakarun hadin gwiwa sun tura yan bindiga 6 zuwa lahira a yankin karamar hukumar Maru ranar Talata.
Matakin da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta dauka na kara yawan kungiyoyin gasar cin kofin duniya ya taimaka wasu kasashe sun samu dama a karon farko.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojin kasar nan ta aika dakaru zuwa jihar Zamfara bayan mazauna Zurmi sun rufe hanya saboda matsalolin tsaro a yankin.
Muhammad Malumfashi
Samu kari