Muhammad Malumfashi
21528 articles published since 15 Yun 2016
21528 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji NNPP ta yi zargin har yanzu Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso yana ci gaba da juya wani sashe na cikinta bayan ya bar ƴan Kwankwasiyya a cikinta.
Sojojin Najeriya da na Amurka sun sake jaddada aniyarsu ta karfafa hadin gwiwa wajen yaki da ta'addanci ta hanyar musayar bayanan sirri da horaswa.
‘Yan bindiga sun kashe wani jami’in hukumar NSCDC, Ayo Olukotun, tare da sace diyarsa da wasu mutane bayan kai hari garin Odo-Ere da ke jihar Kogi.
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar mutane 13 yayin da Pakistan ta kai sababbin hare-haren sama a lardunan Khost, Kunar da Paktika na kasar Afghanistan.
Rundunar Iran ta IRGC ta sanar da cewa ta kai hare-hare kan rundunonin sojin Amurka da ke Jordan da Bahrain. An ji karar fashe-fashe a kasar Kuwait.
Majalisar Dattawa ta soki shugaban hukumar SEDC, Mark Okoye, kan zargin almubazzaranci da kuɗaɗen kasafin kuɗin 2025, inda ta bukaci ƙarin bayani.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da sakin N10bn domin karfafa shirin dakile yiwuwar barkewar cutar Ebola a Najeriya bayan bullar sabbin cututtuka a Afrika.
Majalisar wakilan tarayya ta bukaci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauki matakai masu tsauri domin tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin 'yan Najeriya.
Gwamna Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa ya ga ‘ya’yansa sau uku kacal cikin kwanaki 55 bayan hawansa mulki saboda matsalar tsaro da ta addabi Borno.
Muhammad Malumfashi
Samu kari