Muhammad Malumfashi
21528 articles published since 15 Yun 2016
21528 articles published since 15 Yun 2016
An gudanar da jana’izar Manjo Janar Abubakar Rabe (mai ritaya) a Katsina bisa tsarin addinin Musulunci, bayan rasuwarsa a hannun ‘yan bindiga makonni biyu.
Rahotanni sun nuna cewa duk da rasuwar tsohon Manjo Janar na sojoji, Rabe Abubakar, yan bindiga sun ci gaba da tsare matarsa, Hajiya Amina Abubakar.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana alhininta kan rasuwar tsohon mai magana da yawunta, Manjo Janar Rabe Abubakar, wanda ya rasu a hannun yan bindiga.
Jam'iyyar APC mai mulki ta rasa wasu daga cikin fitaccen sanatoci a majalisar dattawa, wadanda suka koma jam'iyyun adawa bayan ya gaza samun tikitin takara.
Wasu daga cikin shugabannin tafiyar Peter Obi da Rabiu Kwankwaso sun yi tattaunawa mai muhimmanci da tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo.
Gwamna Caleb Mutfwang na Plateau ya ce gwamnatinsa ba za ta taɓa tattaunawa da 'yan ta'adda ba, yana mai alƙawarin ci gaba da murƙushe su a jihar.
Masu zanga-zanga kan tabarbrewar tsaron Najeriya sun sake fitowa a rana ta uku a Abuja, sun toshe titin Karu-Nyanya domin jawo hankalin gwamnatin tarayya.
A labarin nan, za a ji cewa wadansu manyan jami'an rundunar sojin kasar nan da suka fada a hannun miyagun yan ta'adda masu garkuwa da mutane a sassan Najeriya.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rasuwar tsohon Manjo Janar, Fabe Abubukar, wanda yan bindiga suka yi garkuwa da shi tare da matarsa kwanakin baya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari