Muhammad Malumfashi
21355 articles published since 15 Yun 2016
21355 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnatin jihar Oyo ta ja hankalin masu amfani da kafafen sada zumunta kan sace dalibai, ta bukaci su rika tantance sahihan bayanai kafin su rika yada shi.
Jami'ar majalisar dinkin duniya, Izumi Nakamitsu ta bayyana cewa makaman da aka yi amfani da su a yakin Libya sun kwararo Najeriya sun tayar da rikici.
Ministan harkokin wajen Amurka, Marco Rubio ya bayyana cewa kasarza ta ci gaba da taimakon Najeriya wajen yaki da ta'addanci domin kare kiristoci.
A labarin nan, za a ji cewa makusantan tsohon shugaban kasa sun bayyana cewa Goodluck Jonathan ba shi da niyyar tsayawa takara a babban zabe mai zuwa.
A labarin nan, za a ji bayanan sirri sun taimaka wa jami'an da ke jihar Yobe inda suka gano wani wuri da ake hada makamai tare da kwato wasu daga cikin makaman.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya shaidawa jami'ansa cewa ba zai koma yakin kai tsaye da Iran ba sai an kashe masa sojoji domin kawo zaman lafiya.
Majalisar dokokin Amurka ta kada kuri'ar nuna rashin goyon baya kan cigaba da yakin Amurka da Iran da Donald Trump ya kaddamar a watan Fabrairun 2026.
A labarin nan, za a ji Allah SWT Ya yanke jinyar fitaccen ɗan kasuwar man fetur da gidaje, Alhaji Abdullahi Ahmad, wanda aka fi sani da Audu Manager a kasar waje.
Wani kusa a jam'iyyar ADC, Eze Chukwuemeka Eze ya ce tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya cancanci zama abokin takarar Alhaji Atiku Abubakar.
Muhammad Malumfashi
Samu kari