Muhammad Malumfashi
21528 articles published since 15 Yun 2016
21528 articles published since 15 Yun 2016
Mahukunta a kasar Iran sun shirya gudanar da jana'izar Ayatollah Ali Khamenei. Za a yi jana'izar marigayin ne watanni bayan kisan da Amurka da Israila suka yi masa.
Sabuwar haɗakar Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso ta sake dawo da batun tsofaffin ƙawancen siyasa da aka taba yi tsakanin Arewa da Kudu maso Gabas.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya nuna yatsa ga jam'iyyar APC bayan daba sun farmaki Ataoja na Osogbo. Ya ce an harbi basaraken ne a cikin fadarsa.
Amurka da Jamhuriyar Musulunci ta Iran na shirin kulla yarjejeniya da Iran domin kawo karshen yaki. Shugaba Trump ya ce za a hana Iran mallakar makamin nukiliya.
Zagazola Makama ya karyata rahoton cewa 'yan ta'addar Boko Haram sun kai hari a kauyen Kautikari da ke Chibok a jihar Borno inda suka kona wasu ajujuwan makaranta.
Wasu 'yan bindiga sun kutsa kauyen Ode Oriya da ke Owo a jihar Ondo, inda suka sace Baalen garin, Adeniyi Adelana, da dare tare da bindige matarsa yayin harin.
Jam'iyyar NDC mai adawa a Najeriya ta yi magana kan batun cewa madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar ficewa daga cikinta.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Fulani mazauna Kudu maso Gabas da Kudu maso Yamma sun fara barin yankunan saboda tsangwama da zargin aikata laifuka.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya nuna cewa an cimma yarjejeniya da Iran. 'Yan majalisar jam'iyyar Democrats sun yi masa raga-raga kan yarjejeniyar.
Muhammad Malumfashi
Samu kari