Muhammad Malumfashi
21528 articles published since 15 Yun 2016
21528 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta fara shari'a a zagayen na biyu kan fiye da mutum 600 da ake zargi da ta’addanci a kotunan birnin tarayya da ke Abuja.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bukaci musulmi da sauran yan Najeriya su rungumk kishin kisa da darussan Hijirar Annabi Muhammd SAW zuwa Madinah.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar ADC a jihar Jigawa, Sabo Muhammad Nakudu, ya ce zai fice daga Najeriya idan har APC ta lashe zaben a shekarar 2027.
Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya ya ce ya shawarci Olusegun Obasanjo da ya hakura da takarar shugaban kasa a 1999, ya koma gida ya gode wa Allah.
Wata kungiyar fararen hula a Zamfara ta bayyana shirin ta na maka Bello Matawalle a kotu kan zargin amfani da takardar karatu mai dauke da ayoyin tambaya.
Akalla 'yan sanda uku aka tabbatar da sun rasa rayukansu yayin da motar sulke ta taka bam da ake zargin yan ta'adda ne suka dasa a jihar Zamfara.
Rahoton cibiyar fasahar kudi ta Optasia ya nuna masu amfani da layukan waya a Afirka sun ci bashin kati na kusan Naira tiriliyan 4.6 a shekarar 2025.
Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya zama dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar ADC a zaben 2027. A baya ya nina baya son zama hakan.
Rahotanni sun nun cewa wani fitaccen dan kasuwa kuma manomi a karamr hukumar Dandume ta jihar Katsina ya rasa ransa bayan yan bindiga sun sace shi.
Muhammad Malumfashi
Samu kari