Kai Tsaye: Sakamakon Zaben Fitar da Gwanin PDP Ya Fara Fitowa daga Jihar Gombe
Karamar hukumar Kaltungo
Farfesa Isa Ali Pantami - 85.
Khamisu Mailantarki - 18
Usman Garry ya - 5.
Adadin kuri'un da aka dangwala a karamar hukumar Kaltungo - 108.
Karamar hukumar Shongom
Farfesa Isa Ali Pantami - 245.
Khamisu Mailantarki - 47.
Usman Garry - 15.
Jimullar kuri'un da aka dangwala - 307.
Karamar hukumar Balanga
Farfesa Isa Ali Pantami - 131.
Khamisu Mailantarki - 26.
Usman Garry ya samu kuri'u 6.
Adadin kuri'un da aka kada - 163.
Karamar hukumar Gombe
Sheikh Pantami ya samu nasara a karamar hukumar Gombe da gagarumin rinjaye, inda ya kayar da abokan takararsa da tazara mai yawa.
Sakamakon karamar hukumar Gombe:
Farfesa Isa Ali Pantami - 816.
Khamisu Mailantarki - 154.
Usman Garry - 50.
Jimullar kuri'un da aka kada - 1,020.
Karamar hukumar Funakaye
Malam Isa Ali Pantami - 71.
Khamisu Mailantarki - 13.
Usman Garry - 3.
Jimular kuri'un da aka kada - 87.
Karamar hukumar Akko
Farfesa Isa Ali Pantami ya lashe zaben fitar da gwani na jam'iyyar PDP a karamar hukumar Akko bayan kammala tattara sakamako.
Farfesa Isa Ali Pantami - 216.
Khamisu Mailantarki - 40.
Usman Garry - 10.
Adadin kuri'un da aka kada a karamar hukumar Akko 266.