Muhammad Malumfashi
21528 articles published since 15 Yun 2016
21528 articles published since 15 Yun 2016
'Yan bindiga dauke da makamai sun tare wani basarake a kan hanya a jihar Plateau. Hatsabiban 'yan bindigan sun hallaka shi har lahira sakamakon harin.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da daukar matasa 1,000 a matsayin masu gadin dazuzzuka a Katsina domin taimakawa hukumomin tsaro wajen yaki da ‘yan bindiga.
Dan takarar shugaban kasa na NDC, Peter Obi ya ce gwamnatinsa za ta tattauna da duk wani dan ta'adda da ya amince zai daina aikata miyagun laifuffuka.
Dauda Kahutu Rarara ya nuna bacin rai game da batun sace daliban Oyo da mawaki Davido ya yi a wajen gasar kofin duniya a Amurka. Ya ce hakan bai dace ba.
Gwamnan Ebonyi, Francis Nwifuru, ya soki wasu gwamnonin APC da ake zargi sun yi ƙoƙarin cire Hope Uzodimma daga shugabancin kungiyar gwamnonin jam'iyyar.
Yayin da rashin tsaro ya yi ƙamari a Katsina, Yan sanda sun umarci rundunar a jihar ta ƙara tsaurara matakan tsaro a makarantu domin kare ɗalibai.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Gombe ta bayyana cewa tana da hujjoji da takardun da suka tabbatar da cewa Farfesa Isa Ali Pantami ya fice daga APC bisa doka.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya zargi Benjamin Netanyahu da gaza yaki da Hezbollah a Lebanon, inda ya ce yana kashe fararen hula da yawa a kasar.
An samu jerin abubuwan har guda 18 cikin muhimman yarjeniyoyin da kasashen Amurka suka yi da Iran domin kawo karshen yakin da suka yi a Gabas ta Tsakiya
Muhammad Malumfashi
Samu kari