Muhammad Malumfashi
21528 articles published since 15 Yun 2016
21528 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnatin tarayya ta ware kimanin N50m domin tallafa wa masu fama da cutar daji, inda za a ba kowane wanda ya cancanta akalla tallafin Naira 100,000.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi magana kan nasarar da ya samu a yaki da Iran. Shugaba Trump ya ce ya samu gagarumar nasara kan gwamnatin kasar.
Kotun Southwark Crown da ke Landan ta wanke tsohuwar ministar man fetur, Diezani Alison-Madueke, daga dukkan tuhume-tuhumen rashawa bayan doguwar shari’a.
Isra'ila ta kai sababbin hare-hare a Lebanon yayin da Donald Trump ya soki matakan Benjamin Netanyahu tare da kira da a rage tashin hankali a Gabas ta Tsakiya.
Peter Obi ya bayyana cewa a shirye yake ya mutu saboda Najeriya, yana mai cewa shugabanci na gaskiya na buƙatar sadaukarwa wajen magance matsalar tsaro.
Shugabannin Musulmi da na Katolika a Najeriya sun bukaci gwamnatin tarayya ta dauki matakan gaggawa domin kawo karshen kashe-kashe da garkuwa da mutane.
Shahararrun mawaki a Najeriya, Dauda Kahutu Rarara da Davido sun yi musayar yawu kan matsalar rashin tsaro. Shahararrun mawakan biyu sun zazzagi juna.
Ma'aikatar kudi ta tarayya ta musanta labarin cewa gwamnatin Tinubu na shirin dora karin haraji a harkokin sadarwa da man fetur, ta ce labarin ba gaskiya ba ne.
Wasu mambobin Majalisar Wakilai sun zargi gwamnatin Bola Tinubu da fifita siyasar zaɓen 2027 kan magance matsalolin tsaro, tattalin arziki da dimokuraɗiyya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari