Muhammad Malumfashi
21527 articles published since 15 Yun 2016
21527 articles published since 15 Yun 2016
Kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) ta karbi bayanai tare da amince wa da kudirin kafa rundunar yan sandan jihohi yayin da tsaro ke kara tabarbarewa.
Babbar kotun jihar Kogi ta sami wani jagoran dabar yan bindiga, Jibrin Halilu da laifin garkuwa da makwabcinsa tare da kashe shi, ta umarci a rataye shi.
Iran ta ce ba za ta amince a tattauna kan shirinta na mallaka da kera makamai masu linzami ba bayan cimma yarjejeniyar kawo ƙarshen yaƙi da Amurka da Isra'ila.
Diezani Alison-Madueke ta bayyana farin cikinta bayan wata kotu a Landan ta wanke ta daga dukkan tuhume-tuhumen cin hanci da rashawa da aka shigar a kanta.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bukaci gwamnatocin tarayya da na jihohi su kara zage damtse kan matsalar tsaro.
Mawakin jam'iyyar APC, Dauda Kahutu Rarara ya ce bai kamata malamai su zuba ido ana yada bidiyon rashin tsaro ba. Ya ce ya kamata su sauya salon wa'azi.
Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya ya ce da gwamnatin Muhammadu Buhari da Tunde Idiagbon ta ci gaba da mulki fiye da watanni 20, Najeriya za ta fi samun ci gaba.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa dan ta'adda, Bello Turji bai gagari hukuma ba kuma da yarfae Alah ya kusa shiga hannun jami'an tsaron Najeriya.
Kungiyar matasan Arewa ta AYA ta yi zargin cewa wasu manyan yan siyasa sun fara kulla-kulla domin ganin an sauke manyam hafsoshin tsaron kasar nan.
Muhammad Malumfashi
Samu kari