Muhammad Malumfashi
21355 articles published since 15 Yun 2016
21355 articles published since 15 Yun 2016
Gwamna Ademola Adeleke ya tsallake rijiya ta baya yayin da wani mimbarin siyasa ya ruguje yana tsaka da bayani a wajen yakin neman zabe tare da manyan jami'ai.
Rundunar sojin Iran ta sanar da rufe mashigar Hormuz gaba daya kan hare-hare da ta ce Iran ta kai mata. Farashin danyen mai ya tashi a kasuwar duniya.
A labarin nan, za a ji cewa wani bincike ya ƙaryata rahoton cewa gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya yi rabon tallafin kwanuka ga mata don rage radadin rayuwa.
Dakarun kasar Iran sun tabbatar da kai hare-hare kaashen Jordan, Kuwait da Bahrain kan sansanonin sojin Amurka. Iran ta harba makamai masu linzami 12 kan Amurka.
A labarin nan, za a ji EFCC ta gabatar da shaida a gaban kotu wanda ya yi bayanai dalla-dalla a kan yadda aka yi aron jirgin Ethiopia ya zo a matsayin 'Nigeria Air'.
Jam'iyyar ADC mai adawa ta rasa wasu daga cikin mambobin da take da su a jihar Katsina. Masu neman takarar kujerun majalisa sun sauya sheka zuwa PDP.
Wani jirgin saman helikofta na rundunar sojojin Pakistan ya gamu da hatsari. Jirgin saman ya fado bayan ya tashi inda dukkanin mutanen da ke cikinsa suka rasu.
Rahotanni sun nuna cewa malamin ya sa kayn yan bindiga ne domin fadakarwa a wani wasan kwaikwayo da aka saba shiryawa a makarantar a jihar Legas.
Jami'an rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya Abuja, sun samu nasarar bindige wasu 'yan bindiga. Sun kuma ceto wasu mutane da suka yi garkuwa da su.
Muhammad Malumfashi
Samu kari